Wannan race Allah SWT YA KARBI ran Mai Martaba Sarkin Ningi Yunusa Muhammad Dan'yaya.Ga takaitaccen yadda aka gudanar da sallar janazah Sarkin.
Tribute to the 15th emir of Ningi by Abdulwahab Muhammad Bauchí
August 25, 2024
0
Ranar 25 ga watan Augusta ranace da dukkan illahirin Jama'are Jihar Bauchí musamman masarautar kasar Ningi bazai a mantaba.